Wannan application din Yana Dauke da Gaba dayan yarukan Duniya Baki Daya Kuma zai Baku damar fassara dukkanin Wani yare ko harden da kuke bukatar nazari ko fassarashi zuwa yaran ko harden da kuke da muradi, Kuma an wallafawann application ko manhaja ne Domin Daliban Neman ilimi Domin saukaka musu a lokacin nazari, ko Neman fassarar harsun.
Читать ещё